iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Mutanen kasar Moroko sun gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban domin tunawa da zagayowar shekara guda da kulla alaka da gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3486720    Ranar Watsawa : 2021/12/23